2 Sam 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ammonawa suka fita suka ja dāgar yaƙi a ƙofar garin, amma Suriyawan Zoba da na Rehob, da mutanen Ish-tobi da na Ma'aka suka ja tasu dāgar a karkara.

2 Sam 10

2 Sam 10:1-12