2 Sam 10:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da aka faɗa wa Dawuda sai ya aika a tarye su, gama mutanen sun sha kunya ƙwarai. Sarki Dawuda ya ce musu su zauna a Yariko har gyammansu su toho, sa'an nan su komo.

2 Sam 10

2 Sam 10:2-6