2 Sam 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Hanun ya sa aka aske wa manzannin nan na Dawuda rabin gyammansu suka kuma yanyanke rigunansu daidai ɗuwawu, sa'an nan suka sallame su.

2 Sam 10

2 Sam 10:1-8