“Kada ruwan sama ko raɓa su zubo kan tuddan Gilbowa.Da ma gonakinta su zama marasa ba da amfani.Gama a can ne aka zube garkuwoyin jarumawa a wulakance,Tsatsa ta rufe garkuwar Saul.