2 Sam 1:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada a ba da labarin a Gat,Ko a titin Ashkelon.Kada ku sa matan Filistiyawa su yi murna,Kada ku sa 'yan matan arna su yi farin ciki.

2 Sam 1

2 Sam 1:16-26