2 Kor 9:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Abin la'akari fa, shi ne wanda ya yi ƙwauron yafa iri, gonarsa za ta yi masa ƙwauron amfani, wanda kuwa ya yafa a yalwace, sai ya girba a yalwace.

2 Kor 9

2 Kor 9:1-12