2 Kor 9:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, na dai ga lalle ne in roƙi 'yan'uwan nan su riga ni zuwa a gare ku, su tanada baiwar nan da kuka yi alkawari kafin in zo, domin a same ta a shirye, ba tare da matsawa ba, sai dai kyautar sa kai.

2 Kor 9

2 Kor 9:2-7