2 Kor 8:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin kun san alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu, ko da yake shi mawadaci ne, sai ya zama matalauci sabili da ku, domin ta wurin talaucinsa ku wadata.

2 Kor 8

2 Kor 8:1-14