2 Kor 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wannan al'amari, ga shawarata. Ai, ya fiye muku a yanzu ku ƙarasa abin da kuka fara yi a bara, har kuka yi da ra'inku.

2 Kor 8

2 Kor 8:8-13