2 Kor 8:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka sai ku tabbatar wa waɗannan mutane a gaban ikilisiyoyi irin ƙaunarku, da kuma cewa taƙama da ku da muke yi gaskiya ce.

2 Kor 8

2 Kor 8:21-24