2 Kor 8:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Titus kuwa, ai, abokin tarayyata ne, abokin aikina kuma game da al'amuranku. 'Yan'uwan nan namu kuwa, ai, manzanni ne na ikilisiyoyi, masu ɗaukaka Almasihu.

2 Kor 8

2 Kor 8:18-24