2 Kor 7:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko a lokacin da muka zo ƙasar Makidoniya ma, ba mu sami shaƙatawa ba, ana ta wahalshe mu ta kowace hanya, a waje ga husuma, a zukatanmu kuma ga fargaba.

2 Kor 7

2 Kor 7:2-15