2 Kor 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na amince da ku ƙwarai, ina kuma taƙama da ku gaya. Zuciyata ta ƙarfafa ƙwarai. Duk da wahalce-wahalcenmu dai ina farin ciki ƙwarai da gaske.

2 Kor 7

2 Kor 7:1-8