2 Kor 6:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar ma ba a san mu ba, an kuwa san mu sarai, kamar a bakin mutuwa muke, ga shi kuwa, muna a raye, ana ta horonmu, duk da haka ba a kashe mu ba,

2 Kor 6

2 Kor 6:4-10