2 Kor 6:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ana ɗaukaka mu, ana kuma wulakanta mu, ana yabonmu, ana kuma kushenmu. An ɗauke mu kamar mayaudara, mu kuwa masu gaskiya ne.

2 Kor 6

2 Kor 6:3-15