2 Kor 4:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka ba mu karai ba, ko da yake jikinmu na mutuntaka yana ta lalacewa, duk da haka, ruhunmu a kowace rana sabunta shi ake yi.

2 Kor 4

2 Kor 4:15-18