2 Kor 4:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin Allah ya yaɗu ga mutane masu yawa, ta haka ya zama sanadin yawaita godiya ga Allah, domin a ɗaukaka Allah.

2 Kor 4

2 Kor 4:8-18