2 Kor 3:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Amma da zarar mutum ya juyo ga Ubangiji, akan yaye masa mayafin.

17. To, Ubangiji fa shi ne Ruhu, a inda Ruhun Ubangiji yake kuma, a nan 'yanci yake.

18. Mu dukanmu kuma, fuskokinmu ba lulluɓi, muna nuna ɗaukakar Ubangiji, kamar madubi, ana sauya mu mu ɗauki kamanninsa cikin ɗaukaka mai hauhawa. Ubangiji kuwa wanda yake ruhu, yana zartar da haka.

2 Kor 3