2 Kor 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin mu ba kamar mutane da yawa muke ba, masu yi wa Maganar Allah algus, mu kaifi ɗaya ne, kamar yadda Allah ya umarce mu, haka muke magana a gaban Allah, muna na Almasihu.

2 Kor 2

2 Kor 2:14-17