2 Kor 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma ya ce mini, “Alherina yā isa, domin ta wajen rashin ƙarfi ake ganin cikar ikona.” Saboda haka sai ma in ƙara yin alfarma da raunanata da farinciki fiye da na da, domin ikon Almasihu ya zauna a tare da ni.

2 Kor 12

2 Kor 12:1-19