2 Kor 12:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ina murna da raunanata, da cin mutuncin da ake yi mini, da shan wuya, da shan tsanani, da masifu saboda Almasihu, don sa'ad da nake rarrauna, a sa'an nan ne nake da ƙarfi.

2 Kor 12

2 Kor 12:7-13