2 Kor 12:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don kada kaina yă kumbura kuma saboda mafifitan wahayan da aka yi mini, sai aka saka mini wata cuta, wadda ta zama mini ƙaya, jakadan Shaiɗan, don yă riƙa wahalshe ni, don kada kaina ya kumbura.

2 Kor 12

2 Kor 12:5-8