2 Kor 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da zan so yin gadara ma, ba zan zama wawa ba, gama gaskiya zan faɗa. Amma na bar zancen haka, don kada wani ya ɗauke ni fiye da yadda yake ganina, ko yadda yake jin maganata.

2 Kor 12

2 Kor 12:1-15