2 Kor 10:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ko da zan yi gadara fiye da kima a game da izinin nan namu, wanda Ubangiji ya bayar saboda inganta ku, ba don rushe ku ba, ba zan kunyata ba.

2 Kor 10

2 Kor 10:6-15