2 Kor 10:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku dubi abin da yake bayyane mana! in dai wani ya amince na Almasihu ne, to, ya ƙara tunawa, wato kamar yadda yake shi na Almasihu ne, mu ma haka muke.

2 Kor 10

2 Kor 10:2-8