2 Kor 1:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba cewa muna nuna muku iko a kan bangaskiyarku ba ne, a'a, sai dai muna aiki tare ne, domin ku yi farin ciki, domin a game da bangaskiyarmu kam, kuna tsaye kankan.

2 Kor 1

2 Kor 1:19-24