2 Kor 1:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Labudda, Allah shi ne mashaidina a kan cewa, musamman don sawwaƙe muku ne, na fāsa zuwa Koranti.

2 Kor 1

2 Kor 1:13-24