2 Kor 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku ma sai ku taimake mu da addu'a, domin mutane da yawa su gode wa Allah, ta dalilinmu, saboda albarkar da aka yi mana, ta amsa addu'o'i masu yawa.

2 Kor 1

2 Kor 1:4-19