2 Kor 1:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne ya kuɓutar da mu daga muguwar mutuwa a fili, zai kuwa kuɓutar da mu, ga shi kuma muke dogara yă kuɓutar da mu har ila yau.

2 Kor 1

2 Kor 1:8-14