1 Tim 6:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi fama, famar gaske saboda bangaskiya, ka riƙi rai madawwamin nan, wanda aka kira ka saboda shi, sa'ad da ka bayyana yarda, kyakkyawar bayyana yarda, a gaban shaidu masu yawa.

1 Tim 6

1 Tim 6:8-13