1 Tim 6:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma, ya kai, bawan Allah, ka guje wa waɗannan abubuwa, ka dimanci aikin adalci, da bin Allah, da bangaskiya, da ƙauna, da jimiri, da kuma tawali'u.

1 Tim 6

1 Tim 6:10-18