1 Tim 3:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuma masu hidimar ikkilisiya, lalle ne su zama natsattsu, ba masu baki biyu ba, ko mashaya, ko masu kwaɗayin ƙazamar riba.

1 Tim 3

1 Tim 3:5-15