1 Tim 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Banda haka kuma, lalle ne yă zama mai mutunci ga waɗanda ba su a cikinmu, don kada yă zama abin zargi, yă faɗa a cikin tarkon Iblis.

1 Tim 3

1 Tim 3:1-8