1 Tim 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Alhali kuwa manufar gargaɗinmu ƙauna ce, wadda take bulbulowa daga tsarkakakkiyar zuciya, da lamiri mai kyau, da kuma sahihiyar bangaskiya.

1 Tim 1

1 Tim 1:1-14