1 Tim 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kada kuma su ɓata zarafinsu a wajen almara da yawan ƙididdigar asali marar iyaka, waɗanda sukan haddasa gardandami, a maimakon riƙon amanar al'amuran Allah da bangaskiya.

1 Tim 1

1 Tim 1:1-9