1 Tas 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku lura fa, kada kowa ya rama mugunta da mugunta. Sai dai kullum ku nace yi wa juna aiki nagari, da kuma dukkan mutane.

1 Tas 5

1 Tas 5:6-19