1 Tas 5:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Muna kuma yi muku gargaɗi, 'yan'uwa, ku tsawata wa malalata, ku ƙarfafa masu rarraunar zuciya, ku taimaki marasa tsayayyiyar zuciya, ku yi haƙuri da kowa da kowa.

1 Tas 5

1 Tas 5:12-21