1 Tas 3:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

har ya tsai da zukatanku ku zama marasa abin zargi cikin tsarki a gaban Allahnmu, Ubanmu, a ranar komowar Ubangijinmu Yesu, tare da dukan tsarkakansa.

1 Tas 3

1 Tas 3:10-13