1 Tas 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kuma, Ubangiji ya sa ku ƙaru, ku kuma yalwata da ƙaunar juna da dukan mutane, kamar yadda muke yi muku,

1 Tas 3

1 Tas 3:4-13