1 Tas 2:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku 'yan'uwa, ko da yake mun yi kewarku saboda an raba mu a ɗan lokaci kaɗan, duk da haka kuna cikin zukatanmu, mun kuwa ƙara ɗokanta mu gan ku ido da ido, matuƙar ɗoki.

1 Tas 2

1 Tas 2:16-20