1 Tas 2:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna hana mu yi wa al'ummai wa'azi, don kada su sami ceto. Ta haka a kullum suke cika mudun zunubansu. Amma fa fushin Allah ya aukar musu.

1 Tas 2

1 Tas 2:7-20