1 Tar 9:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Masu tsaron Haikalin, su ne Shallum, da Akkub, da Talmon, da Ahiman, da 'yan'uwansu. Shallum shi ne shugaba.

1 Tar 9

1 Tar 9:13-27