1 Tar 9:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da kuma Obadiya ɗan Shemaiya, kakanninsa su ne Galal da Yedutun, da Berikiya ɗan Asa, wato jīkan Elkana, wanda ya zauna a garin Netofa.

1 Tar 9

1 Tar 9:7-23