1 Tar 9:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Lawiyawa masu zama a Urushalima kuma, su ne Shemaiya ɗan Hasshub, wanda kakanninsa suka haɗu da Azrikam da Hashabiya daga 'ya'yan Merari, maza,

1 Tar 9

1 Tar 9:8-18