1 Tar 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Firistacin da suke shugabannin gidajen kakanninsu, sun kai mutum dubu da ɗari bakwai da sittin (1,760). Ƙwararru ne cikin hidimar Haikalin Ubangiji.

1 Tar 9

1 Tar 9:1-19