1 Tar 8:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga sunayensu, Na'aman, da Ahaija, da Gera wanda yake shugabansu lokacin da aka kai su bauta. Shi ne kuma mahaifin Uzza da Ahihud.

1 Tar 8

1 Tar 8:1-13