1 Tar 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan kuma su ne 'ya'yan Ehud, maza. Su ne kuma shugabannin gidajen kakanninsu da suke zaune a Geba, waɗanda aka kai su bauta a Manahat.

1 Tar 8

1 Tar 8:1-15