1 Tar 7:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

'Yarsa kuma ita ce Sheyera, wadda ta gina garin Bet-horon na kwari da na tudu, ta kuma gina Uzzen-sheyera.

1 Tar 7

1 Tar 7:20-26