1 Tar 7:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya shiga wurin matarsa, ta kuwa sami juna biyu, ta haifi ɗa, ya raɗa masa suna Beriya saboda masifar da ta auko wa gidansa.

1 Tar 7

1 Tar 7:17-33