1 Tar 6:71 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga na rabin kabilar Manassa na gabas, an ba 'ya'yan Gershon, maza, Golan ta Bashan tare da makiyayarta, da Ashtarot duk da makiyayarta.

1 Tar 6

1 Tar 6:64-75